Barka Da Shigowa!

GidanHausa.Com babban shafin Intanet ne a harshen Hausa, irinsa na farko da aka qirqira wanda ya qunshi: Nishaxantarwa, Zumunta, Sadarwa, Tarihi, Ilimantarwa, Faxakarwa da dai sauransu. Wannan shafi zai zamo wani gida ne na al’ummar Hausawa da masu sha’awar wannan harshe na Hausa mai ximbin daraja da albarka, inda zaku iya samun duk wani abu da ya danganchi Hausa da al’adun Hausawa.

Kada fa ku manta Hausawa na chewa ‘’kowa ya bar gida…’’ Haka kuma ana cewa “HAUSA RIGAR SILIKI”.

Game Da Gidan Hausa

Let's take a look on our pre-built page

Haka kuma ya zamo wata mahadar al’ummar Hausa – Fulani, a duk inda suke a duniya, domin chi gaba da ya’da al’adunmu tare da kyawawan ‘dabi’unmu ga sauran al’ummomin duniya baki ‘daya.

Abun Da Muke Yi

Let's take a look on our pre-built page

Kazalika wannan gida zai zamo garabasa ko kuma wata hanya mafi sauki ga ‘yan baya da basu rabauta da rayuwa da zamantakewar iyaye da kakanni ba, tare da samun tarihi irin na kunne ya girmi kaka.