HAUSA - RIGAR SILIKI

Ina al’umman Hausa-Fulani na duniya baki d’aya ga abu namu maganin a kwab’e mu. K’ofar mu a bud’e take ga duk wanda yake da sha’awar bada gudumawarsa wajen bunk’asar wannan gida, da yazo ya bayar. Haka kuma duk wanda Allah ya huwachewa wata fikira ko ilhamar da za ta amfanawa wannan al’uma tamu, shima muna maraba da shi.


Zaku iya kallon tasharmu Gidan Hausa Tv ta hanyar danna wannan dabe na kawa:

www.GidanHausa.Tv
Top